Lamentations 4:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dubi samarin Sihiyona masu daraja, waɗanda a dā darajarsu ta isa nauyin zinariya, yanzu ana ɗaukar su a matsayin tukwanen ƙasa, aikin maginin tukwane!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيَ یَیَنْ سِهِيُواْنَ مَاسُ دَرَجَ، وَطَنْدَ دَا كَمَرْ ظَلَّرْ ظِينَارِيَ سُكٜىٰ، سُكَ ذَمَ كَمَرْ تُݣُونٜىٰنْ لَاكَ، كَمَرْ عَيْكِنْ حَنُّنْ مَيْ غِنِنْ تُݣُونٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Darajar samarin Sihiyona Ta kai tamanin zinariya tsantsa. To, ƙaƙa ake lissafinsu kamar tukwanen ƙasa, Aikin hannun maginin tukwane?