Lamentations 4:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shafaffe na Ubangiji, numfashin ranmu, ya fฤษi cikin tarkonsu. Muna tunani cewa za mu iya rayuwa cikin sauran mutane a ฦarฦashin inuwarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ููููููููฐูู ููููููฐูปูููฐ ููููฐุ ุณูุง ุฐููุซูููุงุฑูู
ูุ ููุดูุบู ุซููููู ุฑูุงู
ูููุณูุ ููููุฏู ู
ูููุซูููฐ ุฏูุดูุ ยซุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ุงููููููุฑูุณู ููููฐ ุฐูุงู
ู ุฐููููู ุฏู ุงููููุนูู
ูููู ููููฐููููููฐ ุฏูู
ููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi wanda muke dogara gare shi, Wato zaษaษษe na Ubangiji, ya auka cikin raminsu, Shi wanda muka ce, โA ฦarฦashin inuwarsa ne za mu zauna a cikin sauran al'umma.โ