Lamentations 4:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan sarakunansu sun fi ƙanƙara haske sun kuma fi madara fari, jikunansu sun fi murjani ja, kyansu kamar shuɗin yakutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنِّنْ عُرُوشَلِيمَ، مَاسُ ڟَبْتَ نٜىٰ حَصْكٜىٰنْسُ يَڢِ نَدُوسَرْ ڧَنْڧَرَ دَ مَدَرَ؞ جِكُنَنْسُ سُنْيِ سُمُلْ كَمَرْ نَجَرِرَيْ، ݣَنْسُ يَنَ حَصْكَكَاوَا كَمَرْ دُوڟٜىٰنْ سَڢَّيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Keɓaɓɓunta sun fi dusar ƙanƙara tsabta, Sun kuma fi madara fari. Jikunansu sun fi murjani ja. Kyan tsarinsu yana kama da shuɗin yakutu.