Lamentations 5:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai dai in ka ƙi mu gaba ɗaya kana fushi da mu fiye da yadda za a iya aunawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ كَيَاشٜىٰمُ كٜىٰنَنْ غَبَاطَيَ؟ كُواْ ڢُشِنْكَ عَكَنْمُ بَاشِ دَ إِيَاكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko ka ƙi mu ne, sam sam? Ko kuwa ka husata da mu?