Lamentations 5:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun zama marayu marasa ubanni, uwayenmu kamar gwauraye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْ ذَمَ یَیَ مَرَسَ إِيَايٜىٰ مَظَا، إِيَايٜىٰنْمُ مَتَ سُنْ ذَمَ مَرَسَ مَظَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun zama marayu, marasa ubanni, Uwayenmu sun zama kamar matan da mazajensu sun mutu.