Leviticus 1:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai yanka shi gunduwa-gunduwa, firist kuwa zai shirya su haɗe da kan, da kuma kitsen a kan itace mai cin wutar da yake a kan bagade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ يَيَّنْكَتَ غَٻَ غَٻَ دَ كَنْتَ دَ كِڟٜىٰنْتَ، سَيْ ڢِرِسْتِ يَجٜىٰرَسُ عَكَنْ إِتَاثٜىٰنْ وُتَرْ دَتَكٜىٰثِ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai hadayar kuma zai yanyanka shi gunduwa-gunduwa, da kansa, da kitsensa. Firist zai jera su a bisa itacen da yake cikin wutar da take a bagaden.