Leviticus 1:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma zai ɗauki kayan cikin tsuntsun da gashin yă zubar da su a gefen bagaden a wajen gabas a wurin zuba toka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْثِرٜىٰ أَبِنْ رِڧٜىٰ حَڟِ نَوُيَنْ ڟُنْڟُنْ دَ حَڟِنْ دَيَكٜىٰ ثِكِ، يَجٜىٰڢَرْ دَسُو أَغٜىٰڢٜىٰنْ بَغَدٜىٰنْ أَوَجٜىٰنْ غَبَسْ أَ عِنْدَ عَكٜىٰظُبَ تُواْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma zai ɗauki kururun da gashin ya zubar da su a gefen bagaden a wajen gabas a wurin zuba toka.