Leviticus 1:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œYi magana da Israโ€™ilawa ka ce musu, โ€˜Duk saโ€™ad da waninku ya kawo hadaya ga Ubangiji, ku kawo hadayarku ta dabba daga garkenku ta shanu ko kuwa daga tumakinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูˆูŽู†ูู†ู’ูƒู ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐ ู†ูŽุดูŽุงู†ููˆ ูƒููˆุงู’ ู†ูŽุงู”ูŽูˆูŽูƒู ูƒููˆุงู’ ู†ูŽุชูู…ูŽูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ba Isra'ilawa ka'idodin nan. Sa'ad da kowane mutum a cikinsu zai kawo sadaka ga Ubangiji, sai ya kawo sadakarsa daga cikin garkunansa na shanu, da na tumaki, da na awaki.