Leviticus 1:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan Haruna maza waɗanda suke firistoci za su hura wuta a bagade, su kuma shirya itace a kan wutar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا نَ هَٰرُونَ ڢِرِسْتِ ذَاسُجٜىٰرَ إِتَاثٜىٰ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ، سَعَنً سُكُنَّ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan 'ya'yan Haruna maza, firistoci, za su hura wuta a bisa bagaden, su jera itace daidai a wutar.