Leviticus 1:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ’ya’yan Haruna maza waɗanda suke firistoci za su shirya gunduwa-gunduwar haɗe da kan da kuma kitsen a kan itace mai cin wuta wanda yake a kan bagaden.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُجٜىٰرَ غَٻُواْٻِنْ جِكِنْ دَبَّرْ، تَرٜىٰدَ كَنْتَ دَ كِڟٜىٰنْتَ عَكَنْ إِتَاثٜىٰنْ وُتَرْ دَتَكٜىٰثِ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ɗibiya gunduwoyin, da kan, da kitsen bisa itacen da yake cikin wutar da take a kan bagaden.