Leviticus 10:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
za ku kuma koyar da Isra’ilawa dukan farillan da Ubangiji ya ba su ta wurin Musa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ كُمَ كُواْيَ وَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دُكَنْ ڧَٰعِدُواْدِنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَبَايَرْ تَبَاكِنْ مُوسَٰى؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma koya wa mutanen Isra'ila dukan dokokin da Ubangiji ya ba su ta hannun Musa.”