Leviticus 10:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka zo suka ɗauke su, suna nan cikin taguwoyinsu, zuwa waje da sansani yadda Musa ya umarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ مَڟُواْ كُسَ سُكَ كَامَ غَوَوَّكِنْ عَتَرِيغُنَ، سُكَ طَوْكٜىٰسُ سُكَ كَيْسُ وَجٜىٰ حَرْ ذُوَا بَايَنْ ذَنْ‌غُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka zo, suka kama rigunan matattun suka ɗauke su zuwa bayan zango kamar yadda Musa ya faɗa.