Leviticus 10:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku bar ฦofar Tentin Sujada ko kuwa ku mutu, domin man Shafan Ubangiji yana kanku.โ Saboda haka suka yi kamar yadda Musa ya faษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงูู ฺขูุชู ููุฌูููฐ ุฏูุบู ฺงููุงฺูขูุฑู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ููู
ูุชูุ ุบูู
ูุง ูููู ุณููู ุงููููููููฐูปูููฐูู ุบู ููููููููฐูู ุยป ุณููู ูููู ุนูููููุชู ุฏูููุฏููู ููุฏูู ู
ููุณููฐู ููุนูู
ูุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada kuwa ku fita daga cikin alfarwa ta sujada don kada ku mutu, gama an shafa muku man keษewa na Ubangiji.โ Sai suka yi yadda Musa ya faษa.