Leviticus 11:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kowace halittar da take cikin tekuna da koguna da ba ta da ƙege da kamɓori, ko cikin dukan abubuwa masu rai a ruwa ko kuma sauran halittu a cikin ruwa za ku ɗauka su marasa tsaki ne gare ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ حَلِتَّرْ دَتَكٜىٰ ثِكِنْ تٜىٰكُنَ دَ كُواْغُنَ وَدَّ بَاتَ دَ ڧٜىٰغٜىٰ دَ ٻَوُانْ ڢَتَرْ جِكِے، سُنْ ذَمَ أَبِنْ ڨَمَ كٜىٰنَنْ أَغَرٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kowace irin halittar da take cikin tekuna da koguna da ba ta da ƙege da kamɓori, abar ƙyama ce a gare ku.