Leviticus 11:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abin da yake a ruwa amma ba shi da ƙege ko kamɓori, za ku yi ƙyamarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ عَثِكِنْ ضُوَيٜىٰ عَمَّا بَاشِ دَ ڧٜىٰغٜىٰ كُواْ ٻَوُانْ ڢَتَرْ جِكِے، ذَيْ ذَمَ أَبِنْ ڨَمَ كٜىٰنَنْ أَغَرٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane irin abin da yake cikin ruwa da ba shi da ƙege da kamɓori, abin ƙyama ne a gare ku.