Leviticus 11:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Waɗannan su ne tsuntsayen da za ku yi ƙyamarsu, ba za ku ci su ba domin sun zama abin ƙyama. Tsuntsayen kuwa su ne, gaggafa, ungulu, baƙin ungulu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَا إِرِنْ ڟُنْڟَيٜىٰنْ دَ ذَاكُ طَوْكَ أَبِنْ ڨَمَنٜىٰ، بَذَاكُ عِيَثِبَ، سُنْ ذَمَ أَبِنْ ڨَمَ كٜىٰنَنْ أَغَرٜىٰكُ؞ سُونٜىٰ غَغَّڢَ دَ عُنْغُلُ دَ مِكِيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku ji ƙyamar waɗannan irin tsuntsaye, ba za ku ci su ba, gama abin ƙyama ne su, wato, gaggafa, da mikiya, da ungulun kwakwa,