Leviticus 11:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan waɗanda suke rarrafe, za su zama marasa tsarki gare ku. Duk wanda ya taɓa su sa’ad da suka mutu, zai zama ƙazantacce har zuwa yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْسُ مَاسُ ڧَظَنْتَا نٜىٰ أَغَرٜىٰكُ؞ دُكْ وَنْدَ مَا يَتَٻَ مُوشٜىٰنْسُ ذَيْ ڧَظَنْتُ حَرْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya taɓa su ko ya taɓa mushensu, zai zama ƙazantacce har zuwa maraice.