Leviticus 11:32 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abin da mushensu ya fฤษ—a a kai, zai ฦ™azantu. Ko a kan itace ne, ko a bisa tufafi, ko a fata, ko a buhu, ko cikin kowane irin abu da ake amfani da shi, to, tilas a sa shi cikin ruwa, zai zama ฦ™azantacce har zuwa yamma, saโ€™an nan zai tsarkaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ุณู ูŠูŽฺขูŽุงุทู ุนูŽูƒูŽูŠู’ุŒ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูุŒ ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ุฏูŽ ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐ ู†ูœู‰ูฐุŒ ูƒููˆุงู’ ุฑูุบูŽุงุŒ ูƒููˆุงู’ ฺขูŽุชูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุจูู‡ู ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽุดู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูุŒ ุฐูŽูŠู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชู ุญูŽุฑู’ ูŠูŽู…ู‘ูŽุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฐูŽุงุนูŽ ุณูŽุง ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุถููˆูŽุž ุฏูŽ ูŠูŽู…ู‘ูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk abin da mushensu ya fฤษ—a a kai zai ฦ™azantu. Ko a kan itace ne, ko a bisa tufafi, ko a fata, ko a buhu, ko cikin kowane irin abu da ake amfani da shi, to, tilas a sa shi cikin ruwa, zai zama ฦ™azantacce har zuwa maraice, sa'an nan zai tsarkaka.