Leviticus 11:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In waninsu ya fāɗi a cikin tukunyar laka, kome da yake a tukunyar zai ƙazantu, kuma dole a fashe tukunyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ دَغَ ثِكِنْسُ يَڢَاطِ عَثِكِنْ تُكُنْيَرْ لَاكَ، أَبِنْدَ يَكٜىٰ عَثِكِنْتَ ذَيْ ڧَظَنْتُ؞ سَيْ كُڢَشٜىٰ تُكُنْيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wani daga cikinsu ya fāɗa cikin kasko, to, kaskon da abin da yake cikinsa za su ƙazantu, sai a fasa kaskon.