Leviticus 11:34 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abincin da aka yarda a ci, wanda ya taษ“a ruwa daga irin tukunyan nan zai zama marar tsabta, kuma duk ruwan da za a sha daga irin tukunyan nan ฦ™azantacce ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ุนููŠูŽุซูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุถููˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชููƒูู†ู’ูŠูŽ ูŠูŽุชูŽูปูŽ ุดูุŒ ุฐูŽูŠู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูุž ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ุนููŠูŽุดูŽุงุŒ ุนูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุงู•ูุฑูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชููƒูู†ู’ูŠูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane irin abincin da yake cikinsa kuma da yake da ruwa a cikinsa, zai haramtu. Kowane irin abin sha da yake cikinsa kuma, zai haramtu.