Leviticus 11:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In gawa ta fāɗi a irin da za a shuka, irin zai ci gaba da zama mai tsabta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ غٜىٰڢٜىٰ نَمُوشٜىٰنْ يَڢَاطِ عَكَنْ إِرِنْ دَ ذَاعَ شُوكَ، إِرِنْ بَذَيْ ڧَظَنْتُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuma kowane ɓangare na mushen ya fāɗa a kan kowane iri da za a shuka, ba zai haramta shi ba.