Leviticus 11:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in an sa ruwa a irin sai kuma gawar ta fāɗi a kai, to, irin ya zama haram gare ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ أَنْجِڧَ إِرِنْ دَ ضُوَ، كُمَ وَنِ غٜىٰڢٜىٰ نَمُوشٜىٰنْ يَڢَاطِ عَكَيْ، إِرِنْ ذَيْ ڧَظَنْتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan an zuba ruwa a kan irin, mushen kuwa ya fāɗa kan irin, zai haramta a gare ku.