Leviticus 11:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya ci wani sashe na gawar dole yฤ wanke rigunansa, kuma zai ฦazantu har yamma. Duk wanda ya ษauki gawar dole yฤ wanke rigunansa, zai kuwa ฦazantu har yamma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููุทูููุฏู ุณูููุซู ุฏูุบู ู
ููุดูููฐููุ ุฐูุงุณู ฺงูุธูููุชู ุญูุฑู ููู
ููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุณููู ููููููููฐ ุฑููุบูููููุณูุ ููุทูููุฏู ุณููู ุทููููู ู
ููุดูููฐููุ ุฐูุงุณู ฺงูุธูููุชู ุญูุฑู ููู
ููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุณููู ููููููููฐ ุฑููุบูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda kuwa ya ci mushen sai ya wanke tufafinsa, ya ฦazantu har zuwa maraice. Haka kuma shi wanda ya ษauki mushen zai wanke tufafinsa ya kuma ฦazantu har zuwa maraice.