Leviticus 11:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku ƙazantar da kanku ta wurin wani daga waɗannan halittu. Kada ku ƙazantar da kanku ta dalilinsu, ko a mai da ku haramtattu ta wurinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكُ مَيْدَ كَنْكُ أَبِنْ ڨَمَ تَوُرِنْ ثِنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ بَ، كَدَ كُمَ كُڧَظَنْتَرْ دَكَنْكُ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku ƙazantar da kanku da cin waɗannan abubuwa.