Leviticus 11:46 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Waɗannan ne ƙa’idodi game da dabbobi, tsuntsaye, da kowane abu mai rai da yake motsi a cikin ruwa, da kowace halitta mai rarrafe a ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«وَنَّنْ دُواْكَاثٜىٰ غَمٜىٰدَ دَبُّواْبِنْ دَسُكٜىٰ تَڢِيَ عَڧَسَا دَ ڟُنْڟَيٜىٰ دَ دُكَنْ حَلِتُّنْ دَسُكٜىٰ عَثِكِنْ ضُوَ دَ كُواْوَثٜىٰ حَلِتَّ مَيْ رَرَّڢٜىٰ عَڧَسَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ita ce dokar da ta shafi kowace dabba, da kowane tsuntsu, da kowace irin halitta wadda take tafiya cikin ruwa da kowace irin halitta da take a tudu.