Leviticus 11:47 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole ku bambanta tsakanin haramtacce da halaltacce, tsakanin halittu masu ran da za a iya ci da waษanda ba za a iya ci ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุงูู ุนููู ุจูู
ูุจูููุชู ฺูููุงูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ู
ููู ฺงูุธูููุชูุงุฏู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุงุฏู ููู
ู ฺูููุงูููู ุญูููุชูููู ุฏู ุฐูุงุนู ุนูููุซู ุฏู ุญูููุชูููู ุฏู ุจูุฐูุงุนู ุนูููุซูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dole ku lura ku bambanta tsakanin masu tsarki, da marasa tsarki, da tsakanin dabbobin da za a ci, da waษanda ba za a ci ba.