Leviticus 11:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rema, ko da yake tana tuƙa, duk da haka ba ta da rababben kofato; saboda haka namanta haram ne gare ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰمَ، كُواْدَيَكٜىٰ تَنَ تُڧَرْ عَبِنْثِ، عَمَّا بَاتَ دَ تَڢِنْ ڧَڢَرْدَ يَرَبُ بِيُ، تَذَمَ مَيْ ڧَظَنْتَا كٜىٰنَنْ أَغَرٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rema tana tuƙa, amma ba ta da rababben kofato, haram ce a gare ku.