Leviticus 11:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zomo, ko da yake yana tuƙa, duk da haka ba shi da rababben kofato; saboda haka namansa haram ne gare ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُواْمُواْ، كُواْدَيَكٜىٰ يَنَ تُڧَرْ عَبِنْثِ، عَمَّا بَاشِ دَ تَڢِنْ ڧَڢَرْدَ يَرَبُ بِيُ، يَذَمَ مَيْ ڧَظَنْتَا كٜىٰنَنْ أَغَرٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zomo yana tuƙa, amma ba shi da rababben kofato, haram ne a gare ku.