Leviticus 11:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Cikin dukan halittu masu rai da suke a cikin ruwan tekuna da rafuffuka, za ku iya cin kowane da yake da ƙege da kamɓori.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَا إِرِنْ حَلِتُّنْ دَ ذَاكُ عِيَثِ دَغَ ثِكِنْ دُكَنْ حَلِتُّنْ دَسُكٜىٰ أَ ضُوَ؞ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ڧٜىٰغٜىٰ دَ ٻَوُانْ ڢَتَرْ جِكِے، كُواْ يَنَ عَثِكِنْ تٜىٰكُ كُواْ كُواْغِ، ذَاكُ عِيَثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwa iya cin waɗannan abubuwan da suke cikin ruwa, kowane abin da yake da ƙege da kamɓorin da yake cikin tekuna ko koguna.