Leviticus 12:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba za tฤ iya kawo ษan rago ba, sai ta kawo kurciyoyi biyu ko tattabarai biyu, ษaya domin hadaya ta ฦonawa ษayan kuma domin hadaya don zunubi. Ta haka firist zai yi kafara dominta, za tฤ kuwa zama tsabtacciya.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ููู
ู ุจูุฐูุงุชู ุนููู ูููฐููุงู ุชูููููููุจูุ ุณููู ุชููููฐููุงู ููุฑูุซููููุงููู ุจููู ูููุงู ุชูุชููุจูุฑู ุจูููุ ุทููู ุฏููุงูู
ููู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุงุ ุทููู ููู
ู ุฏููุงูู
ููู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจูุ ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชฺููุจูุชูุซูููฐููุฑูุชูุ ุฐูุงุชู ูููู ุฐูู
ู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ษan rago ya fi ฦarfinta, sai ta kawo kurciyoyi biyu, ko 'yan tattabarai biyu, ษaya don hadaya ta ฦonawa, ษayan kuwa don yin hadaya don zunubi. Firist kuwa zai yi kafara dominta, za ta kuwa tsarkaka.