Leviticus 13:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, cutar fatar jikin ne mai ƙarfi kuma firist zai furta shi marar tsarki. Ba zai kaɗaice shi ba, domin ya riga ya zama marar tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، وَنَّنْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے مَرَرْ وَرْكٜىٰوَ نٜىٰ؞ ڢِرِسْتِ ذَيْ سَنَرْدَ مَيْ ثُوتَرْ ثٜىٰوَ شِے مَيْ ڧَظَنْتَا نٜىٰ؞ بَذَيْ وَارٜىٰشِ دَغَ جَمَعَبَ، غَمَا شِے مَيْ ڧَظَنْتَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, kuturta ce da ta daɗe a fatar jikinsa. Firist kuwa zai hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, ba za a kulle shi ba, gama ya tabbata marar tsarki ne.