Leviticus 13:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In cutar ta fashe ko’ina a fatar jiki, har iyakar ganin firist, ta rufe dukan fatar jikin mai fama da cutar, daga kai har zuwa ƙafa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا عِدَنْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِنْ تَٻَرْكٜىٰ تَرُڢٜىٰ دُكْ ڢَتَرْ جِكِنْ دَغَ كَيْ حَرْ ڧَڢَا يَدَّ ڢِرِسْتِ يَ عِيَ غَنِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuturtar ta faso a fatar jikin mutum har ta rufe fatar jikin mutumin daga kai zuwa ƙafa a iyakar ganin firist,