Leviticus 13:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sa’ad da sabon miki ya bayyana a jikinsa, zai furta shi marar tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَظَرَرْ مِيكِ يَٻُلُّواْ أَ ڢَتَرْ جِكِنْسَ، تُواْ، يَڧَظَنْتُ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a ranar da aka ga sabon miki a jikinsa zai zama marar tsarki.