Leviticus 13:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da wani yana da kumburi a fatar jikinsa ya kuma warke,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ كُوَ مُتُمْ يَنَدَ مَرُورُنْدَ يَوَرْكٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan akwai wanda yake da ƙurjin da ya warke,