Leviticus 13:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In yana yaɗuwa a cikin fatar jikin, firist zai furta shi marar tsarki; cuta mai yaɗuwa ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ ثُوتَرْ تَبَظُو كُواْعِنَ أَ ڢَتَرْ جِكِنْ، تُواْ، سَيْ ڢِرِسْتِ يَسَنَرْدَ مَيْ ثُوتَرْ ثٜىٰوَ شِے مَيْ ڧَظَنْتَا نٜىٰ؞ وَنَّنْ ثُوتَا مَيْ يَطُوَ ثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ƙurjin ya bazu a fatar jikin, sai firist ya hurta, cewa, shi mutumin marar tsarki ne, kuturta ce.