Leviticus 13:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in tabon bai canja ba, bai kuma yaɗu ba, tabo ne kawai daga ƙurji, kuma firist zai furta shi tsarkakakke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ كُمْبُرِنْ يَڟَيَ وُرِے طَيَ بَيْ بَظُو بَ، تُواْ، تَبُواْ نَمَرُورُنْ نٜىٰ؞ سَيْ ڢِرِسْتِ يَسَنَرْدَ مَيْ ثُوتَرْ ثٜىٰوَ شِ مَرَرْ ڧَظَنْتَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan tabon ya tsaya wuri ɗaya, bai bazu ba, tabon miki ke nan, sai firist ya hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne.