Leviticus 13:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da wani yana da ƙuna a fatar jikinsa, wurin kuwa ya yi ja-ja, ko fari-fari, ko kuwa farin tabo ya bayyana a sabon miki na ƙunan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ جِكِنْ مُتُمْ يَنَدَ ڧُونَ أَ ڢَتَرْسَ، كُمَ كَلَرْ مِيكِنْ يَذَمَ ڢَرِ كُواْ جَا دَ ڢَرِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kuma idan mutum ya ƙuna a fatar jiki, naman wurin ƙunar kuwa ya yi tabo jaja-jaja, da fari-fari, ko fari,