Leviticus 13:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in firist ɗin ya bincike shi bai kuwa ga wani farin gashi a wurin ba, in kuma bai yi zurfi fiye da fatar jikin ba, ya kuma bushe, to, firist ɗin zai kaɗaice shi na kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ ڢِرِسْتِ يَدُدُّوبَ، يَغَ غَاشِنْ وُرِنْ بَيْ جُويٜىٰ ڢَرِ بَ، كُمَ ظُرْڢِنْ ثُوتَرْ بَتَشِغَ حَرْ ثِكِنْ ڢَتَرْ جِكِنْسَبَ، عَمَّا يَڢَارَ وَرْكٜىٰوَ، سَيْ ڢِرِسْتِ يَوَارٜىٰشِ دَغَ جَمَعَ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan firist ya dudduba tabon, ya ga gashin tabon bai zama fari ba, zurfin tabon kuma bai zarce fatar ba, amma ya dushe, firist zai kulle shi kwana bakwai.