Leviticus 13:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
dole a yi masa aski, sai dai ba zai aske wurin cutar ba, kuma firist zai kaɗaice shi kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ سَيْ عَيِ وَمَيْ ثُوتَرْ أَسْكِ، عَمَّا بَنْدَ وُرِنْ ثُوتَرْ؞ ڢِرِسْتِ ذَيْسَاكٜىٰ وَارٜىٰ مَيْ ثُوتَرْ دَغَ جَمَعَ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
zai aske kansa, amma ba zai aske mikin ba, sai firist ya sāke kulle mai mikin har waɗansu kwana bakwai.