Leviticus 13:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In fa a ganinsa bai canja ba kuma baฦin gashi ya fito a cikinsa, ฦaiฦayin ya warke ke nan. Mutumin tsarkakakke ne, firist ษin kuwa zai furta shi tsarkakakke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุงููุบููููู ฺขูุฑูุณูุชู ู
ูููููฐุฑููุงูู ฺูููููุ ููู
ู ุจฺูงููู ุบูุงุดู ูููู ฺูุฑููุงููู ุนูุซูููููุณูุ ุชููุงูุ ุซููุชูุฑู ุชูููุฑูููููฐ ููููฐููููุ ู
ููู ุซููุชูุฑู ููุฐูู
ู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุงุ ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ุณูููุฑูุฏู ู
ููู ุซููุชูุฑู ุซูููฐูู ุดู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan a ganinsa mikin bai yaษu ba, baฦin gashi ya tsiro ya kuma yi tsawo a wurin, mikin ya warke ke nan, mutumin ya tsarkaka, firist kuwa zai hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne.