Leviticus 13:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in yana da miki ja-ja da ya yi fari a sanƙonsa ko a goshinsa, cuta mai yaɗuwa ce take fasuwa a kai ko a goshin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ عَكَنْسَ كُواْ غُواْشِنْسَ أَݣَويْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے وَدَّ تَكٜىٰدَ كَلَرْ جَا دَ ڢَرِ، تُواْ، مُوغُوَرْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِثٜىٰ تَٻُلُّواْ مَسَ عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan a sanƙon ko a gaban goshi akwai tabon cuta jaja-jaja da fari-fari, to, kuturta ce ta faso a sanƙonsa ko gaban goshinsa.