Leviticus 13:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai firist ya bincike shi, in kuma kumburarren miki a kansa ko goshinsa ja-ja da fari-fari kamar cutar fatar jiki mai yaɗuwa ne,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتِ يَدُدُّوبَ شِ؞ عِدَنْ كَلَرْ كُمْبُرِنْ ثُوتَرْ جَا دَ ڢَرِ نٜىٰ عَكَنْسَ كُواْ أَغُواْشِنْسَ، كَمَرْ عَلَمَرْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے، تُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist kuwa zai dudduba shi, idan an ga kumburin jaja-jaja da fari-fari ne a sanƙon kansa, ko a gabansa kamar alamar kuturta a fata jikinsa,