Leviticus 13:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mutumin ya kamu da cutar kuma marar tsarki ne. Firist ɗin zai furta mutumin marar tsarki saboda mikin da yake a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْ يَنَدَ مُوغُوَرْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے نٜىٰ، شِے مَيْ ڧَظَنْتَنٜىٰ؞ ڢِرِسْتِ ذَيْ سَنَرْ دَشِ ثٜىٰوَ شِے مَيْ ڧَظَنْتَا نٜىٰ، غَمَا ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے تَنَ عَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, kuturu ne shi, marar tsarki. Firist zai hurta, cewa, shi mutumin marar tsarki ne, cutar kuturta tana kansa.