Leviticus 13:50 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firist ɗin zai bincike cutar fatar jikin da take a rigar, yă kuma kaɗaice kayan da abin ya shafe shi kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ ذَيْ دُدُّوبَ ڢُمْڢُنَرْ، سَعَنً يَوَارٜىٰ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ڢُمْڢُنَرْ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist zai dudduba cutar, ya ajiye abin da yake da cutar har kwana bakwai.