Leviticus 13:51 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta bakwai ɗin zai bincike shi, in cutar rigar ta yaɗu, ko a tariyar zaren, ko a wadarin, ko a fatar, ko kuwa a duk abin da ake amfani da shi, to wannan muguwar cutar riga ce; kayan marar tsarki ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَبَݣَويْ ذَيْسَاكٜىٰ دُدُّوبَ ڢُمْڢُنَرْ؞ عِدَنْ ڢُمْڢُنَرْ تَا يَطُ كُواْ أَ رِغَا كُواْ أَ سَاڧَرْ كُواْ أَ ڢَتَرْ، كُواْ دَ مٜىٰنٜىٰنٜىٰ ذَاعَيِ دَ ڢَتَرْ، وَنَّنْ مُوغُوَرْ ثُوتَا مَيْ يَطُوَ ثٜىٰ، أَبِنْ يَڧَظَنْتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta bakwai ɗin zai sāke dudduba cutar, idan cutar ta yaɗu a rigar, ko a tariyar zaren, ko a waɗarin, ko a fatar, komene ne za a yi da fata, wannan cuta muguwar kuturta ce, abin zai zama marar tsarki.