Leviticus 13:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole yă ƙone rigar, ko tariyar zaren, ko kayan da aka saƙa na ulu ko lilin, ko kuwa na kaya da aka yi da fatar, wanda cutar ta fāɗa wa, domin cutar rigar muguwa ce, dole a ƙone kayan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ ذَيْ ڧُواْنٜىٰ وَنَّنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ڢُمْڢُنَرْ، غَمَا مُوغُوَرْ ثُوتَا ثٜىٰ مَيْ يَطُوَ، ذَاعَ ڧُواْنٜىٰ أَبِنْ أَوُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ƙone rigar, ko tariyar zaren, ko waɗari na ulu ko na lilin, ko abin da dai aka yi da fata wanda yake da cutar, gama muguwar kuturta ce.