Leviticus 13:53 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma in sa’ad da firist ya bincike shi, cutar rigar ba ta yaɗu a rigar, ko a tariyar zare, ko a kayan da aka saƙa, ko a kayan da aka yi da fata ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا عِدَنْ أَ رَانَرْ، ڢِرِسْتِ يَدُدُّوبَ شِ، ڢُمْڢُنَرْ بَتَ يَطُ أَ رِغَرْ بَ، كُواْ أَ سَاڧَرْ، كُواْ عَكَنْ أَبِنْدَ عَكَيِ دَ ڢَتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan firist ya dudduba ya ga cutar ba ta yaɗu a rigar, ko a tariyar zaren, ko a waɗarin, ko a abin da aka yi da fata ba,