Leviticus 13:54 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai umarta cewa a wanke kayan da cutar ta shafa. Sa’an nan zai kaɗaice shi na waɗansu kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتِ يَعُمَرْتَ أَوَنْكٜىٰ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ڢُمْڢُنَرْ؞ بَايَنْ حَكَ، ذَيْسَاكٜىٰ وَارٜىٰ أَبِنْ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai firist ya umarta a wanke abin da yake da cutar, ya sāke ajiye shi har kwana bakwai kuma.