Leviticus 13:55 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan an wanke kayan da cutar ta shafa, firist zai bincike shi, in kuwa cutar rigar ba tฤ canja yadda take ba, ko da yake ba tฤ yaษu ba, marar tsarki ce.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุฑูุณูุชู ุฐูููุณูุงููููฐ ุฏูุฏูููุจู ุงููุจููู ุจูุงููููุฏู ุนููู ููููููููฐ ุดูุ ุนูุฏููู ฺขูู
ฺูขูููุฑู ุจูุชูุซูููุฌู ูููู ุจูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุจูุชูููุทูุจูุ ุงููุจููู ฺููงูุธูููุชูุ ุฐูุงุนฺูงููุงูููููฐ ุงููุจููู ุงููููุชูุงุ ูููุงู ุฏู ฺขูู
ฺูขูููุฑู ุชููู ุนูุซููู ูููุงู ุงููููุฌูููฐ ููุงููุจููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist kuma zai sฤke duban abin da yake da cutar bayan da aka wanke shi, idan ya ga launin cutar bai sฤke ba, ko da cutar ba ta yaษu ba, abin ya zama marar tsarki ne nan, sai a ฦone shi da wuta, ko tabon cutar yana cikin abin ne, ko a waje.