Leviticus 13:56 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In sa’ad da firist ya bincike shi, cutar rigar ta bushe bayan da aka wanke kayan, sai yă yage sashen da cutar ta shafa na rigar, ko fatar, ko tariyar zaren, ko kuwa na kayan da aka saƙa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُمَ ڢِرِسْتِ يَدُدُّوبَ شِ، ڢُمْڢُنَرْ تَٻَثٜىٰ بَايَنْدَ عَكَ وَنْكٜىٰ أَبِنْ، ذَيْ يَاغٜىٰ وُرِنْ دَغَ رِغَرْ، كُواْ سَاڧَرْ، كُواْ ڢَتَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan firist ɗin ya duba ya ga tabon ya dushe bayan da aka wanke shi, sai ya kece wurin daga fatar, ko tariyar zaren, ko waɗarin.